Posts
- Get link
- X
- Other Apps
- Get link
- X
- Other Apps
Wannan farfajiya ta ce da zan rika bayyana wasu daga ra'ayoyina yadda nake kallonsu wadanda suka shafi al'amuran yau da kullum na ciki da wajen kasarmu Nijeriya. Haka kuma zan rika kawo gajerun labaran da na kirkira domin nishadantarwa da fadakarwa.