RAGO DA WUTSIYAR KARE


Kamfanin Golden Neo-Life Diamite International,  wanda aka fi sani da GNLD a takaice,  da magunguna da sinadaran da suke inganta jiki bayan an ci abinci. Suna taimakawa dan adam ya zafin jikinsa ya daidaita,  kuma suna gyara fatar jiki da sauransu.  Magungunan GNLD suna karawa jikin da ya ci ya koshi kuzari,  don haka ake musu lakabi da provitality.




Shi wannan kamfani yana daga tsofaffin kamfanonin da suka jima suna gudanar da kasuwancin kai tsaye zuwa ga mai bukata,  watau Direct Marketing. Da haka suka samh nasara a kasashe da dama ciki har da Afirka ta Kudu.
.
Sai dai lissafinsu bai yi daidai ba yayin da suka shigo Nijeriya,  mafi yawan magungunansu na bukatar sai an ci an koshi an yi katon ciki kamar randar lahira tukunna zai yi aiki yadda  ake so,  har ila yau kuma ga tsada ninkin farashin da za a iya samun makamancinsa a kasuwa.  Wadannan dalilai suka sa magungunan GNLD basu samu karbuwa yadda suka yi tsammani ba.
.
Ganin haka sai turawan suka ja jikinsu bayan sun yi kananan kamfanonin da za su ci gaba da tallata musu kayayyakinsu ta wata irin hanya mai rikitarwa.  An samu bullowar kananan kamfanoni da yawa da suka yi rijista karkashin GNLD wadanda ke mazaunin tsani da ake jingina daga masu sayen kaya zuwa babban kamfanin.  Wannan ta sa aka samu ambaliyar kamfanoni da suke yi wa jama'a albishirin samun aiki cikin sauki. Yanzu haka duk inda ka duba a manya da kananan titunan kasar nan za ka iya cin karo da wata 'yar takardar sanarwar cewa kamfani kaza yana daukar mutane aiki bisa albashi kaza. Kodayake akwai wasu dalilan da suka jawo yawaitar irin wadannan kamfanoni, amma babba daga ciki shi ne samun tagomashi daga kamfanin GNLD.
.
Yadda suke yi kuwa,  da zarar ka nuna sha'awar kana so a baka aikin,  sai a zaunar da kai a yi maka huduba a nuna maka irin romon da za ka samu a wajen sayar da kayayyakin iri - iri,  sannan a nuna maka irin daukakar da za ka samu cikin kankanin lokaci. Misali,  za a iya ce maka,  za ka samu mallakar katafaren gida da mota da kuma tikitin zuwa kasashen duniya domin hutawa duk shekara da sauran romon baka da dama.  Suna da wani irin inji da suke kira 'Quantum Resonance Body Analyzer' sun ce yana iya duba duk ilahirin cutar da ke jikin dan adam cikin kankanin lokaci kuma ya rubuta maganin da ya dace da shi.  Sai su yi wa mutum romon cewa idan ya mallaki injin zai rika duba mutane kullum daga 10 zuwa 20 har 50 ma, kowanne akan kudi akalla dubu 3. Wadannan kudaden duka nasa ne.
.
Bayan sun gama hure wa mutum kunne sai kuma su bukaci ya yi rijista domin samun damar more garabasar. Kudin rijistar yana kamawa daga dubu 9 zuwa dubu 13. Idan mutum ya yi rijistar sai a bashi lasisi a matsayin kwararren masanin harkokin ci da sha domin lafiya (Nutritionalist),  sai kuma a bukaci ya yi ya soma sayen magungunan yana sayarwa jama'a ko kuma ya yi amfani da su.  Za a nuna masa cewar shi kadai aka sayarwa magungunan akan farashi mai rangwame,  amma yana iya kara ribar duk da ya ga dama.  Yawan cinikinka yawan ribar da za ka samu a matsayin tukuici.
.
Binciken da na yi,  da yawan wadanda suka yi rijistar nan basu samu dacewa da romon bakan da aka yi musu ba,  akasari ma dai maimakon samun wadata da yalwa,  sai ma karuwar talauci da suka yi saboda an bar su da robobin magunguna babu mai saye.

Don haka nake jan hankalin jama'a musamman wadanda ke ganin za su zama ma'azurta saboda tayin aikin da suka samu daga irin wadannan kamfanoni da su yi komai ido bude.  Mafi akasarin masu tallan ayyukan nan,  raguna ne masu wutsiyar karnuka,  maimakon su baka naka ma suke hari.  Idan kuwa ba ka ji ba,  ta yiwu nan gaba karfi da yaji ka koma dan mai ganye ba tare da ka yi gado ba.

.
Me da me kamfanin Swiss Golden ya kunsa?  Mu hadu a rubutu na gaba.


Comments

  1. This comment has been removed by a blog administrator.

    ReplyDelete
  2. Thanks for sharing such great information, I highly appreciate your hard-working skills which are quite beneficial for me. Icecream Screen Recorder Crack

    ReplyDelete
  3. https://newcrackkey.com/drivermax-pro-crack-2021/


    DriverMax Pro Crack 2021utility that permits you to download the most recent driver refreshes for your PC. What’s more, DriverMax pro 2021 activation gathers data about introduced drivers in the framework and prints a rundown of gadgets that utilization them. Gives data about the driver variant, date, engineer, a number of records and you have an advanced mark. At that point, you can simply send out them to a different organizer or press in ZIP-document, and in the wake of reinstalling Windows to introduce all that you need from one source. With the Import Wizard can introduce all the spared drivers in only 5 minutes. Therefore, you never again must have close by a ton of drives to various gadgets.

    ReplyDelete
  4. DVDVideoSoft Crack Excellent post. I was checking constantly this blog and I’m impressed! Very useful information particularly the ultimate phase.I handle such info a lot. I used to be looking for this particular information for a very long time. Thanks and best of luck

    ReplyDelete
  5. This comment has been removed by a blog administrator.

    ReplyDelete
  6. This comment has been removed by a blog administrator.

    ReplyDelete
  7. It's fascinating to visit this website and read all of your friends' opinions.
    While I am interested in the subject of this piece of writing, I am also excited to
    acquire familiarity
    vlc media player crack
    ptgui pro crack
    pinnacle studio crack
    god of war cd crack

    ReplyDelete
  8. The way you handled the project showed resilience, experience, knowledge, and critical thinking. We would love to get your perspective on our next project.
    hd video converter factory pro crack
    pcmover professional crack
    parashara-light crack

    ReplyDelete
  9. if you'd want to hire a blogger, I'd be happy to do so.
    I'm sure this will be a big help to you, and I look forward to it.
    I'd be happy to help if you ever need someone to shoulder some of your responsibilities.
    My blog will link back to yours in return for writing material for yours.
    If you'd like to get in touch, please do so by email. I appreciate your kind words
    prey 2 pc crack license key torrent
    winrar crack
    imazing crack
    corel draw x7 crack

    ReplyDelete
  10. You have a great site, but I wanted to know if you know.
    Any community forum dedicated to these topics.
    What was discussed in this article? I really want to be a part of it.
    A society in which I can obtain information from others with knowledge and interest.
    Let us know if you have any suggestions. I appreciate this!
    iobit malware fighter pro crack
    sound forge pro crack
    soundtap streaming audio recorder crack
    xilisoft video converter ultimate crack

    ReplyDelete
  11. I am very impressed with your post because this post is very beneficial for me and provide a new knowledge to me. this blog has detailed information, its much more to learn from your blog post.I would like to thank you for the effort you put into writing this page.
    I also hope that you will be able to check the same high-quality content later.Good work with the hard work you have done I appreciate your work thanks for sharing it. It Is very Wounder Full Post.This article is very helpful, I wondered about this amazing article.. This is very informative.
    “you are doing a great job, and give us up to dated information”.
    winsnap-crack/
    whatsapp-sender-pro-crack/
    nch-prism-plus-crack/
    windows-password-recovery-tool-crack/
    passmark-osforensics-professional-crack/

    ReplyDelete
  12. Get Send Flower Usa. Discover Millions Of Results Here. Find Related Results Now. Powerful and Easy to Use. 100+ Qualitative Results. Discover Quality Results.



    webstorm crack
    typing master pro crack
    vso convertxtodvd crack
    mackeeper crack
    teamviewer crack with torrent

    ReplyDelete
  13. This comment has been removed by a blog administrator.

    ReplyDelete
  14. k7 total Security Crack is regulate to evidence as of spyware as well as malware. K7 total safety is extremely apparent. This program has been remunerated for it’s illustrate.
    K7 Total Security Crack

    ReplyDelete

Post a Comment